ABIN DA LALLAI NE YARAN MUSULMAI SU SANSHI

Wani aiki ne da ya ƙunshi manhaja mai sauƙin gaske game da mas'alolin da ya zama lallai musulmi ya sansu, sun ƙunshi mas'alolin Aƙida da Fiƙhu da Sira da Adaab da Tafsir da Hadith da Akhlaaƙ da kuma Adhkaar, ya dace da ƙananan yara musamman, da ma dukkan matakan shekaru, da kuma sabbin musulunta.