Aikin Katafaren kundin Hadisan Annabi da kuma fassarar su:
Katafaren aiki wanda ya game komai don bin Hadisai da suke kai komo cikin litattafan Musulunci da yi musu Sharhi ta hanya mai sauki da kuma gamsarwa sannan kuma a fassara su da mtukar kwarewa daidai da matakai masu zurfi ga Yarukan Duniya da kuma bada su kyauta ta dukkan hanyoyi masu yiwuwa.
Manufofi:
- Samar da Wata Manazarta ta Duniya ta kyauta kuma Amintacciya wacce take bunkasashiya don fassarorin Hadisan Annabi.
- Samar da Kwakwalwar Na'urar zamani ga Fassarorin Hadisai ga Ma'abotan Fassara a lokacin Fassara.
- Isar da Fassarorin ga Ma'abota Yarukan ta baki dayan duk Hanyoyin da zai yiwu.
Daga cikin abubuwan da wannan kundi yayi fuce da shi:
- Game komai da ake bukata.
- kyauta.
- Tarin Fassarori masu yawa.
- Bunkasawa akai akai.
- Kwarewa.
Matakan ginawa da bunkasawa:
- Gina Katafaren kundin da yaren Larabci.
- Fassara Katafaren kundin zuwa Yarurruka.
- yiwuwar yada kundin ta hanyar na'urar Zamani.
- Bunkasawa ta koda yaushega katafaren kundin da kuma fassararsa.
Wannan aikin da daukar nauyin: